Skip to content
Saturday, October 17
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Rahoto
  • HOTUNA: Atiku ya ziyarci Buhari
Rahoto

HOTUNA: Atiku ya ziyarci Buhari

ukarofiJune 22, 2024
Spread the love

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ziyarci tsohon Shugaban Nijeriya, Muhammadu Buhari, a gidansa da ke Daura yau Asabar.

Bayanan da Blueprint Manhaja ta samu ya nuna cewa, ziyarar barka sallah kamar yadda ya kai wa wasu tsofaffin shugabannin ƙasar, Janar Ibrahim Badamasi Babangida da Janar Abdulsalam Abubakar, kwanakin baya.

By ukarofi
Previous PostAtiku da Obi sun caccaki Tinubu kan kalamansa na “ba talakawan Nijeriya kaɗai ke talauci ba”
Next PostWasu sojoji sun kashe ɗan sanda a Legas

Sababbin Labarai

  • Ministan Yaɗa Labarai ya buƙaci mawallafan intanet su tabbatar da sahihancin labarai
  • An fara samun sakamako a sauye-sauyen tattalin arziki da muka yi — Tinubu
  • An mayar da motoci 120,000 amfani da CNG ƙarƙashin shirin Tinubu – Idris
  • BBC ta naɗa Zainab Jumare Mataimakiyar Editan sashen Hausa
  • Rangwamen farashin man fetur ba yana nufin komawa ga tallafi ba ne — Idris
  • Tinubu ya buƙaci Majalisar Dattawa ta soke dokar tabar wiwi, ta kuma sauya fasalin dokokin NAFDAC
  • Barista Junaidu ya tallafa wa mutane 20 domin sayen hannun jarin Dangote
  • Karin mutane miliyan 17.9 sun faɗa cikin talauci a Nijeriya – UNDP
  • Sojoji sun kama ɗan siyasa a Yobe kan zargin taimaka wa ISWAP
  • ‘Yan bindiga sun sake tare hanyar Magami zuwa Ɗansadau

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Ministan Yaɗa Labarai ya buƙaci mawallafan intanet su tabbatar da sahihancin labarai

Ministan Yaɗa Labarai ya buƙaci mawallafan intanet su tabbatar da sahihancin labarai

October 17, 2026
An fara samun sakamako a sauye-sauyen tattalin arziki da muka yi — Tinubu

An fara samun sakamako a sauye-sauyen tattalin arziki da muka yi — Tinubu

October 16, 2026
An mayar da motoci 120,000 amfani da CNG ƙarƙashin shirin Tinubu – Idris

An mayar da motoci 120,000 amfani da CNG ƙarƙashin shirin Tinubu – Idris

October 16, 2026
BBC ta naɗa Zainab Jumare Mataimakiyar Editan sashen Hausa

BBC ta naɗa Zainab Jumare Mataimakiyar Editan sashen Hausa

October 16, 2026
Rangwamen farashin man fetur ba yana nufin komawa ga tallafi ba ne — Idris

Rangwamen farashin man fetur ba yana nufin komawa ga tallafi ba ne — Idris

October 16, 2026

Bangarori

  • Adabi (375)
  • ()
  • Babban Labari (668)
  • Kasashen Waje (1508)
  • Kasuwanci (538)
  • ()
  • Labarai (18748)
  • Mata A Yau (379)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)