Tsohon Shugaban Philippines na fuskantar tuhume-tuhumen laifukan yaƙi

Spread the love

Kotun Harkokin Laifuka ta Duniya (ICC) ta yanke hukuncin cewa tsohon shugaban ƙasar Philippines, Rodrigo Duterte, yana da lafiya da hankali da zai iya halartar zaman tabbatar da tuhuma da ake yi masa a kotun, dangane da zargin aikata laifukan yaƙi da tu’ammali da muyaggun kwayoyi tare da cin zarafin ɗan adam. 

Wannan hukunci ya tabbatar da cewa da yiwar a ɗage zaman tabbatar da tuhuma da aka shirya a ranar 23 Fabrairu 2026, domin isa kai tsaye a shari’a kan laifukan da ake zargin ya aikata. 

Masu rajin kare haƙƙin ɗan adam da masu sharhi sun bayyana wannan mataki a matsayin muhimmin wanda ke nuni da tsayuwa kan doka da adalci, inda hakan ya tabbatar da doka ba ta duba matsayi ko shugabanni masu riƙe da madafun iko ba su da izinin kauce wa fuskantar shari’a idan an zarge su da laifukan da suka yi sanadiyar mutuwar mutane.

By ukarofi