Editor

9513 Posts
Ministoci mata na Tinubu suna bayyana jiki kamar masu takarar sarauniyar kyau, inji ministan Buhari

Ministoci mata na Tinubu suna bayyana jiki kamar masu takarar sarauniyar kyau, inji ministan Buhari

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Tsohon Ministan Sadarwa a gwamnatin tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, Adebayo Shittu ya soki ministoci mata a majalisar ministocin Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, inda ya bayyana cewa su na saka sutura tamkar ’yan takara sarauniyar kyau. Shittu ya bayyana ra’ayinsa ne a yayin wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin na Channels, inda ya jaddada muhimmancin jami’an gwamnati su tunkari ayyukansu da muhimmanci. Shittu, wanda ya yi aiki a ƙarƙashin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari daga 2015 zuwa 2019, ya yi waɗannan kalamai ne a matsayin martani ga jawabin da shugaba Tinubu ya…
Read More

’Yan Nijeriya sun san ’yan siyasa ɓarayi ne amma su na zaɓen su – Amaechi

Daga MAHDI M. MUHAMMAD A cikin wani faifen bidiyo da aka yaɗa a shafin ‘X’ (Tiwita a da) na gidan talabijin na Channels TV, Mista Rotimi Amaechi, fitaccen ɗan siyasa, tsohon gwamnan Jihar Ribas kuma tsohon Ministan Sufuri a gwamnatin da ta gabata, ya yi wata magana mai zafi game da tunanin masu zaɓe a Nijeriya. Kalaman Amaechi sun nuna abin da yake ganin tamkar rashin tunani ne a tsakanin ’yan Nijeriya dangane da mutuncin ’yan siyasar ƙasar, inda ya ce, duk ’yan ƙasar na matuƙar zargin ’yan siyasa da zama ɓarayin gwamnati, amma ba su fasa zaɓen su ba.…
Read More
Boko Haram na iya shafe Nijeriya idan ba a tashi tsaye ba – Zulum

Boko Haram na iya shafe Nijeriya idan ba a tashi tsaye ba – Zulum

Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja  Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya yi gargadin cewa rikicin Boko Haram na iya shafe ƙasar nan idan ba a tashi tsaye don shawo kan shi ba. Ya yi gargaɗin ne lokacin da yake jawabi bayan ya karɓi baƙuncin kwamitin gudanarwa na Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Gabas (NEDC) a zauren majalisar dokokin jihar da ke Maiduguri a ranar Litinin. Ya ce, “Matsayin Jihar Borno a taswirar Nijeriya yana da matuƙar muhimmanci a gare mu baki ɗaya. Jihar Borno tana da iyaka da Chadi, Kamaru, da Jamhuriyar Nijar. Iyakokinmu sun yi yawa don haka…
Read More
Ma’aikatan lantarki sun umarci mambobinsu su janye ayyukansu bayan jikata shugaban NLC

Ma’aikatan lantarki sun umarci mambobinsu su janye ayyukansu bayan jikata shugaban NLC

Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Ma’aikatan wutar lantarki a ƙarƙashin Ƙungiyar Ma’aikatan Wutar Lantarki ta Ƙasa (NUEE) sun buƙaci mambobinsu da su dakatar da dukkan ayyukansu a faɗin ƙasar nan da tsakar daren Alhamis. Ƙungiyar ta ce ta ɗauki matakin ne domin nuna rashin amincewarta da kama tare da cin zarafin da ‘yan sanda suka yi wa Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Nijeriya, Joe Ajaero a ranar Laraba a wani gangamin zanga-zanga a Owerri, babban birnin jihar Imo. Biyo bayan harin da jami’an tsaro suka kai wa Ajaero a jihar Imo, NLC ta ce shugabannin qungiyoyin ƙwadagon za su yi…
Read More
A gaggauta kawo ƙarshen satar ɗaliban sakandare a Arewa – Talatu ‘Yar Nijeriya

A gaggauta kawo ƙarshen satar ɗaliban sakandare a Arewa – Talatu ‘Yar Nijeriya

Daga ABUBAKAR A BOLARI a Gombe Jarumar Hausawan Duniya, Hajiya Talatu Suleiman 'Yar Nijeriya, ta yi kira ga gwamnatin Nijeriya da cewa a gaggauta kawo ƙarshen satar ɗaliban sakandare da ya zama ruwan dare a yankin Arewacin Nijeriya. Hajiya Talatu 'Yar Nijeriya ta yi wannan kiran ne a lokacin wani taron manema labarai da ta kira inda ta ja kunnen gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, da cewa ba za su lamunci yawan kai hare-hare da ake yi makarantun sakandare ana sace ɗalibai mata ba. Ta ce a matsayinta na uwa kuma Basarakiya a Ƙungiyar Hausawa ta Duniya shi ya sa…
Read More
Kotun Ƙoli ta tsayar da ranar da za ta yanke hukunci kan shari’ar Farouk Lawan

Kotun Ƙoli ta tsayar da ranar da za ta yanke hukunci kan shari’ar Farouk Lawan

Dga BASHIR ISAH Kotun Ƙoli ta tsayar da ranar 26 ga watan Janairu, 2024, a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan shari'ar tsohon ɗan Malajisar Wakilai, Farouk Lawan wanda yake tsare a gidan yari. Kwamitin alƙalai biyar ƙarƙashin jagorancin Mai Shari'a John Okoro ya tsayar da wannan rana ne bayan da lauyoyin ɓangarorin da shari'ar ta shafa suka miƙa bayanansu ga kotun. Lawan ya ɗaukaka ƙara ne inda yake neman Kotun ta shure hukuncin da Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta yanke a ranar 24 ga Fabrairun 2022 na wajabta masa zaman kurkuku na tsawon shekara biyar,…
Read More
Katsalandan ne ya sa shugaban ƙwadaƙo ya ci na-jaki, inji Gwamnan Imo

Katsalandan ne ya sa shugaban ƙwadaƙo ya ci na-jaki, inji Gwamnan Imo

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Gwamnan Jihar Imo, Mista Hope Uzodimma, ya zargi shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Nijeriya (NLC), Joe Ajaero, da yin katsalandan a harkokin siyasar jihar. Idan dai za a iya tunawa, hukumar ’yan sandan jihar Imo ce ta kama Ajaero a ranar Laraba yayin da yake jagorantar wata zanga-zanga a babban birnin jihar, Owerri. Duk da haka, 'yan sanda sun ce "an kuɓutar da shi daga hannun gungun mutane kuma an  keɓe shi a wani wuri mai tsaro." Daga baya NLC ta sha alwashin tattara mambobinta a jihar domin gudanar da yajin aikin gama-gadi domin nuna adawa da…
Read More
NLC ta buƙaci a ɗauki shugabanta, Ajaero zuwa ƙetare don yi masa magani

NLC ta buƙaci a ɗauki shugabanta, Ajaero zuwa ƙetare don yi masa magani

Daga BASHIR ISAH Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC), ta buƙaci a ɗauki shugaban ƙungiyar na ƙasa, Comrade Joe Ajaero, zuwa ƙetare domin yi masa maganin jikkata shi da jami'an tsaro suka yi. A zantawar da aka yi da shi a ranar Alhamis, sakataren hulɗa da jama'a na NLC, Benson Upah, ya ce an gaza yi wa shugaban ƙungiyar magani a Babban Asibitin Tarayya (FMC) da ke Owerri saboda yanayin raunin da aka yi masa sakamakon uƙubar da aka gana masa. Idan ba a manta ba jami'an tsaro sun tsare Ajaero ne a Jihar Imo bayan da ya ziyarci jihar…
Read More
Rusau: Kotu ta umarci Gwamnatin Kano ta biya N30b a cikin mako guda

Rusau: Kotu ta umarci Gwamnatin Kano ta biya N30b a cikin mako guda

Babbar Kotun Tarayya mai zamanta a Jihar Kano ta umarci gwamnatin jihar da ta biya Naira biliyan 30 cikin mako guda. Kotun, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari'a Samuel Amobeda, ta umarci Gwamnatin Kano da ta biya wannan kuɗi ne sabili da ƙarar da aka shigar a kanta na rushe gine-gine ba bisa ƙa'ida ba. Masu shaguna a Masallacin Idi da sauran 'yan kasuwa da rusau ɗin ya shafa ne suka shigar da ƙarar. Idan za a iya tunawa, a baya Babban Lauyan Jihar Kano kuma Kwamishinan Shari'a na Jihar, Isah Haruna Dederi, ya faɗa cewa shari'ar ta ta'allaƙa ne kan batun…
Read More
Macen Arewa ba raguwa ba ce kamar yadda wasu ke faɗa – Ayat Uba Adamu

Macen Arewa ba raguwa ba ce kamar yadda wasu ke faɗa – Ayat Uba Adamu

"Wasu mazan na jiran matansu su samu ne su ba su" Daga AISHA ASAS Kamar yadda aka sani, matan Arewa sun yi fice wurin biyayyar aure, kula da 'ya'yansu tare da haƙuri da duk matsalolin da za su iya cin karo da su a gidan aure. Macen Arewa ce za ta miƙe haiƙan ta nemi na kanta, ta yi amfani da abinda ta samu a neman nata, ta girka abinci, ta ciyar da 'ya'yanta har ma da mijin idan yana tare da su. Macen Arewa ce za ta ɗora kaso mai yawa na buƙatun gidanta a wuyanta, tsayin lokaci, amma…
Read More