27
Jan
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Rundunar Sojoji a ranar Litinin, ta ce za ta maka wasu jami'anta a kotun sojoji bisa zargin su da kitsa makircin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu a shekarar da ta gabata. Blueprint Manhaja ta ruwaito cewa, Hedikwatar Tsaro ta bayar da sanarwar kama wasu jami'an sojoji guda 16 a watan Oktoban 2025 bisa zargin su da ayyukan rashin ladabi da saɓa wa dokokin aiki. A wata takarda da Daraktan yaɗa labaran hedikwatar, Manjo Janar Samaila Uba ya fitar a Abuja, ya ce tuni aka kammala binciken akan al'amarin, sannan an miƙa rahoton…
