21
Feb
Daga IBRAHIM MUHAMMAD a Kano Tsohon Gwamnan jihra Kano, tsohon shugaban Jam'iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yaba wa babban Darakta na kadarorin Gwamnatin tarayya Hon. Aminu Muktar ɗan'amu bisa kayayyakin abinci da ya shirya na taimakawa marayu da sauran al'umma da cewa abu ne da ya yi shi a daidai lokacin da "karaya ce ta zo daidai da gaɓa" a watan Azumi domin abinda za a ci a gida yana da muhimmanci kuma sai gashi ya yi wannan tanadi da ba a san yawan al'umma da zasu ci gajiyar wannan taimako ba. Ya yi nuni da…
