20
Feb
Daga JOHN D WADA a Keffi Sanatan dake wakiltar mazaɓar Nasarawa ta Yamma a majalisar dattawa ta tarayya wanda har ila yau ɗan takara ne na kujerar gwamnan jihar Nasarawa a inuwar jam'iyyar APC a zaɓen 2027 mai zuwa wato sanata Ahmed Aliyu Wadada ya bayyana alhinin sa dangane da wani labarin baƙin ciki da yace ya samu na wani mummunar hatsari da ya rutsa da wasu kansilolin ƙaramar hukumar Nasarawa a jihar ta Nasarawa wanda ya auku a hanyar Alushi dake ƙaramar hukumar Akwanga a lokacin da kansilolin ke tafiyar wani aiki a hukumarce inda sanatan ya ƙara da…
