12
Sep
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Ministan babban birnin tarayya Abuja ya ci tarar masu gidajen Abuja da masu kadarori na Naira miliyan 5 kowannensu saboda canza gine-ginen su zuwa wata siga ba tare da izini ba. A cewar TheCable, wannan yana ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da Hukumar Kula da Babban Birnin Tarayya (FCTA) ta buga a jaridun ƙasar nan a ranar Litinin, 8 ga Satumba, 2025. Sanarwar ta ce ministan ya bai wa masu kadarorin wa’adin kwanaki 30 da su daidaita kadarorinsu. Yawancin kaddarorin an canza su daga wurin zama zuwa amfanin kasuwanci. "Wannan shine don sanar…
