30
Aug
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja ACF ta bayyana hakan ne a yayin taron kwamitinta na ƙoli na 78 da ta yi a ranar Alhamis , 21 ga watan nan na Agusta, 2025 a birnin Kaduna. Shugaban ƙungiyar Mamman Osuman shi ne ya faɗi hakan inda ya yi gargaɗin yana mai cewa yanzu ba lokaci ba ne da yankin zai zauna ya kame bakinsa ya yi shiru yana ganin irin yadda al'amura ke ta taɓarɓarewa a yankin. Ya yi kira ga shugabannin Arewa da 'yan yankin da su tashi tsaye su hada kai ganin yadda harkar tsaro ke ƙara lalacewa…
