31
Aug
(Ci gaba daga makon jiya) Daga AISHA ASAS Nasarorin da Funmilayo Ransome-Kuti ta samu: Idan aka ce Funmilayo ta yi nasara ne kawai saboda ta jagoranci zanga-zangar Abeokuta, za a rage girman abin da ta bari. Babbar nasararta ita ce ta taimaka wajen canza yadda ake kallon mace a cikin harkokin jama'a. Ta nuna cewa mace ba dole ta tsaya a gida tana jiran a yanke hukunci a kanta ba; za ta iya fahimtar abin da ke faruwa a al'umma, ta shirya jama'a, ta yi magana da hukumomi, ta shiga siyasa kuma ta nemi a saurari muryarta. Abeokuta Women's Union…
