18
Jan
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Goodluck Jonathan, tsohon shugaban Nijeriya, ya bayyana cewa ‘yan Neja-Delta ba za su amince da ƙasar Biafra ba saboda fargabar cin galaba a kansu. Jonathan, wanda ya gabatar da lacca a ranar Lahadi a Teɗas, Amurka (US), ya ce 'yan Neja Deltan za su ci gaba da kasancewa ba za a raba su da Nijeriya ba, maimakon haɗa ƙarfi da ƙarfe da 'yan Biafra wajen raba ƙasar. Tsohon shugaban na Nijeriya ya bayyana wasu dalilai na matsayinsa kamar shugabanci, hedkwatar ƙasar da ake shirin yi, harshe da fargabar mamaye ƙasar. Jonathan ya yi nuni…
