11
Jan
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Jagoran dariƙar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yaba wa Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, bisa jajircewarsa da jagoranci mai cike da tausayi. A cikin wata sanarwa da ya fitar don taya Gwamnan murnar cika shekara 62 a duniya, Kwankwaso ya bayyana Abba a matsayin shugaba abun koyi wanda ya kawo sauyi mai ma’ana a Jihar Kano. Ya ce, “Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya nuna ƙwarewarsa tun daga lokacin da yake a matsayin mataimakina, ya yi kwamishina, har zuwa matakin Gwamnan Jihar Kano. “Cikin ƙasa da watanni 19 kacal, ya…
