16
Jun
Daga JOHN D. WADA a Lafiya Sabon zaɓaɓɓen shugaban majalisar dokokin jihar Nasarawa da aka sake zave karo na 3 Honorabul Ibrahim Balarabe Abdullahi ya taya al’ummar jihar Nasarawa da ƙasa baki ɗaya murnar sake zagayowar ranar dimukaraɗiyya na bana wadda aka gudanar ranar Litinin 12 ga watan Yunin shekarar 2023 a faɗin ƙasar nan baki ɗaya. Honorabul Ibrahim Balarabe Abdullahi ya taya ‘yan Nijeriya murnar ranar ne a wani takardar sanarwa na musamman da mataimakinsa na fannin yaɗa labarai Alhaji Jibrin Gwamna ya sanya hannu aka raba wa manema labarai ciki har da wakilin mu a birnin Lafiya. Kakakin…
