30
Sep
Daga ALI ABUBAKAR SADIK 1. Taura biyu ba ta tauno: Tsarin aikin soja a Nijeriya ƙarƙashin tsarin mulki mara addini ya ke ‘secular’, don haka duk wanda ya ɗauki rantsuwar aikin, ya san dokar soja na da fifiko a kan ta addini. Da Abbas da mai gidansa duk Musulmi ne, amma Colonel Muhammad ya yarda cewa dokar soja ta fi ta addini ƙarfi. Don haka ya yi ƙoƙarin ladabtar da Abbas wanda ya bar wajen aikinsa, domin yin sallah. 2. Girmama na gaba: A duk tsarukan rayuwa, walau na addini ko akasin haka, biyayya wajibi ce. Abbas ya kamata ya…
