Babban Labari, LabaraiDa Ɗumi-ɗumi: An mayar da Sunusi Lamido kan kujerar Sarkin Kano EditorMay 23, 2024 Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ne ya sanar da hakan a wani taron maneman labarai da ya yi a fadar gwamnati da ke Kano.