Da Ɗumi-Ɗumi: An sake zaɓar Tinubu a mastayin shugaban ECOWAS

Spread the love

An sake zaɓen Tinubu a mastayin shugaban ECOWAS karo na biyu.

Shugaban Nijeriya ɗin, wanda ya hau kan mulki watan Mayu 2023, an sake zaɓen shi a karo na biyu a taro na 65 na ECOWAS. Taron wanda yake gudana a fadar shugaban ƙasan Nijeriya.

Sauran bayanai na zuwa…

By ukarofi