UncategorizedHOTO: Yayin da Gwamna Sule ya sallaci sallar Juma’a EditorJune 11, 2021 Spread the love A wannan Juma’ar, Gwanan Jihar Nasarawa, Engr. Abdullahi A. Sule, ya yi sallar Juma’a ne a masallacin sakatariyar jihar de ke birnin Lafia.