HOTUNA: Yadda bikin miƙa wa Sanusi II takardar komawa sarautar Kano ya kasance

Spread the love

Daga SANI MAIKATANGA

A ranar Juma’a Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa wa Muhammad Sunusi takardar komawa kan kujerar Sarautar Kano a Fadar Gwamnatin Jihar.

By Editor