Ondo: Gwamnoni sun shiga tsakanin Gwamnatin Ekiti da Kungiyar Miyetti Allah

Yanzu haka, ana kan tattaunawa tsakanin kungiyar Fulani ta Miyetti Allah da kuma gwamnoni kan batun umarnin ficewa daga jihar Ondo da gwamnan jihar ya bai wa Fulani makiyaya a jihar.

Tattaunawar na gudana ne a garin Akure babban birnin jihar Ondo, a karkashin jagorancin shugaban Kungiyar Gwamnoni kuma gwamnan jihar Ekiti, Dr Kayode Fayemi.

Cikakken bayani na nan tafe……

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *