Spread the love
Faɗan daba ya zama ‘gida-gida’ a Kano

Faɗan daba ya zama ‘gida-gida’ a Kano

Yadda al'amura suka dagule a unguwar Nasarawa Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD A baya-bayan nan, ayyuykan daba sun sun mamaye lungu da saƙo na birnin Kano, Babban Birnin Jihar Kano, inda aka fara jin al’ummar jihar, musamman malamai, suna hawa munbari suna kiraye-kiraye kan batun. A baya an fi sam...