Taron Blueprint: Ba a baro Daniel Amokachi a baya ba

Tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Super Eagles kuma Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Harkokin Ƙwallon Ƙafa, Daniel Amokachi, ya samu halartar Taron Lacca na Shekara-shekara na 2021 da Kamfanin Blueprint ya shirya.

Taron wannan karon na gudana ne a Zauren Taro na Ƙasa da Ƙasa da ke Abuja.

Daniel Amokachi cikin kwat a zauren taro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *