29
Oct
Labarin da wani shaidar gani da ido kuma tsohon ɗan majalisar wakilai daga Jihar Kaduna, Sanata Shehu Sani, ya bayar, ya nuna cewa, wasu mutane da ake kyautata zaton ’yan ta’adda ne da ke gudanar da ayyukansu a Jihar Kaduna sun zavi wani sabon salo a cikin munanan ayyukansu ta hanyar kai hari kan jirgin ƙasar Abuja zuwa Kaduna, inda yawancin matafiya ke amfani da shi don guje wa babbar hanyar titi ta Abuja zuwa Kaduna ɗin mai haɗarin gaske. Shehu Sani ya ruwaito hare-haren sau biyu a ranakun Laraba da Alhamis a shafinsa na Facebook, inda ya ke cewa,…
