06
Jul
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Wasu daga cikin mutanen da ambaliyar ruwa a Ƙaramar Hukumar Mokwa ta Jihar Neja ta shafa, sun yi ƙorafi ga hukumomin EFCC, ICPC da kuma Rundunar ’Yan Sanda, inda suka buƙaci a gudanar da cikakken bincike akan yadda aka karba da kashe kuɗaɗe da kayan tallafin da aka tara domin taimaka musu. Wannan mataki ya biyo bayan zarge-zargen da ake yi ne na karkatar da biliyoyin nairori da kayan agajin da aka ware domin tallafa wa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a shekarar 2025. Daga cikin ƙorafin da aka gabatar a ranar 26 ga…
