23
Feb
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Ministan Abuja Nyesom Wike, ya amince da soke takardun filaye guda 485 a Abuja sakamakon rashin bin hanyoyi da doka ta tanada na tantance su daga hukumomin gwamnati. An soke takardun ne bayan nazari akansu da sashen kula da lamuran filaye da haɗin-gwiwar ofishin tsare-tsaren filayen Abuja suka gudanar. A cewar jami'ai, an gano cewa takardun ba a tabbatar da su akan abin da ya shafi tantancewa ba, lamarin da ya sa da dama aka tabbatar da su a matsayin 'yan jabu. Tuni dai a wata takardar sanarwar al'umma aka tabbatar da cire waɗanda…
