23
Oct
Daga UMAR AƘILU MAJERI a Dutse Majalissar Masarautar Hadejia ta kai ziyarar jajentawa gidan Gwamnatin Jihar Jigawa kan hatsrin tankar mai da ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 181 da kuma kwantar da wasu 81 a Asibiti da ke jinya a ciki da wajen jihar. Galadiman Hadejia, Alhaji Usman Abduaziz shi ne ya wakilci Mai Martaba Sarkin Hadejia, Alhaji Adamu Abubakar Maje zuwa gidan gwamnatin domin miƙa sakon ta'aziyyar ga gwamnan jihar wanda mataimakinsa Alhaji Aminu Usman Gumel ya wakilce shi. Galadiman ya ce labarin mutuwar da hatsarin ya tayar da hankalin Masarautar a lokacin da aka kai mutane asibitin Hadejia…
