08
Oct
Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a p Wata mata mai suna Hauwa Umar Saulawa ta shigar da kara a babbar kotun Jihar Katsina, tana zargin cewa an take mata haƙƙoƙin ɗan Adam ta hanyar kama ta, tsare ta da kuma yi mata bulala 33 a wani lamari da ya shafi zargin yunƙurin zina. Shari’ar mai lamba KTH/3077/2026 an shigar da ita ne a babbar kotun jihar Katsina, sashen shari’a na Katsina, inda lauyan mai ƙarar, Mujaheed Alameen na Imtiyaz Law Chambers, ya gabatar da buƙatar a madadin wadda ta shigar da ƙarar. Waɗanda ake ƙara sun haɗa da hukumar Hisbah ta Jihar…
