26
Apr
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Hon. Sani Sha’aban, Danburan Zazzau ya jaddada janye neman takarar Sanatan Kaduna ta Arewa, tare da bayyana goyon bayan duk wanda APC ta tsayar Cikin wata sanarwa da iyalan sa su.ka fitar, dauke da sanya hannun Alhaji Ahmad Bamalli ta bayyana cewar bisa wasu dalilai bayan shawarwarin da aka tattauna daga ranar Talata 21/4/2026 ya janye takararsa. "Muna sanar da dukkannin magoya bayan Hon. Sani Sha'aban cewar ya janye daga neman takarar kujerar Sanata a Shiyyar Kaduna ta Arewa wato (zone one), tare da bayyana goyon baya ga duk dan takarar da APC ta…
