22
Mar
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Jakadan Nijeriya da aka naɗa zuwa ƙasar Meɗico, Reno Omokri, ya gargadi tsohon Mataimakin Shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, cewa zai iya fuskantar rasa goyon bayan siyasa a jiharsa ta haihuwa ta Adamawa idan ya zabi tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, a matsayin abokin takararsa a zaben shugaban kasa na 2027. Omokri ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na ɗ a ranar Litinin, yayin da yake mayar da martani ga kalaman, Dele Momodu. Rahotanni sun nuna cewa Momodu, yayin da yake bayani a…
