27
Sep
Kyautar Ballon d'Or, wacce Hukumar ƙwallon ƙafar Faransa ta kafa a 1956, ita ce kyauta mafi girma da ake ba ɗan wasan ƙwallon ƙafa, wacce ke nuna maƙurar ƙwarewar ɗan wasa. A tsawon tarihin ba da wannan kyauta, akwai fitattun 'yan wasa biyar da suka lashe ta sau uku ko fiye da haka, alamar da ke nuna ƙwarewarsu a tarihin fagen ƙwallon ƙafa. ’Yan wasan ƙwallon kafa biyar ne suka taɓa lashe kyautar Ballon d'Or sau uku zuwa fiye da hakan a tarihi. Jaridar Blueprint Manhaja ta yi nazari kan 'yan wasan da suka fi yawan kyautar Ballon d'Or, tun…
