22
Aug
Daga MUHAMMADU MUJITABA a Kano An bayyana cewa babu wata zuri'a a faɗin duniya da take da asali, albarka, daraja da kuma yawa kamar zuri'ar sharifai, "domin ita ce ko'ina ka je a kowace ƙasa za ka samu wanan zuri'a ta Sharifai Ahalullilbati saboda da albarka da asalinta wanda ita zuri'a ce daga Shugaban Halitta wanda shi ne mahaifi ga Saayyada Fatima da mijinta Sayyadi Ali wanda ɗan uwan ne ga Ma'aikin Allah (SAW) su ne asalin Sharifai. kuma shi ne asali mafi tsarki Sayyadi Ali da mai ɗakinsa Sayyada Fatima, 'yar Manzon Allah, ka ga kenan babu wata zuri'a…
