22
Aug
*Ta halakar da mutum 165 *Ta shafi mutane 119,0000 *Ta lalata gonaki 8,200 *Mutum 43,936 sun rasa matsuguni Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD a Kaduna da JAMIL GULMA a Birnin Kebbi Nijeriya, musamman a arewacin ƙasar, na fama da ɗaya daga cikin manyan bala'o'i a duniya ta ambaliyar a cikin 'yan shekarun nan, inda aka tabbatar da mutuwar mutane aƙalla 165, yayin da ta shafi wasu sama da 119,000 cikin jihohi 19 na ƙasar ya zuwa ranar 16 ga Agusta, 2025. Rrahoton Hukumar Gidan Talabijin ta Nijeriya (NTA) ce ta bayyana wannan ƙididdigar ta hanyar asusunta na ɗ, wanda ta ba…
