16
Aug
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Bankin Duniya ya amince da kasafin kuɗi dala miliyan 300 domin gudanar da wasu ayyukan da ya ce zai inganta rayuwar 'yangudun hijira a arewacin Nijeriya. A wata sanarwa da jaridar Blueprint ta ruwaito, bankin ya ce a shirin mai suna Solutions for the Internally Displaced and Host Communities Project wato SOLID, wanda aka amince da shi a ranar 7 ga Agusta, za a lalubo hanyoyin da za a bi wajen taimakon 'yangudun hijira, da ma garuruwan da suke rayuwa a ciki.i Bankin ya ce rikice-rikice da suka daɗe suna addabar oiiiii sun raba…
