16
Aug
Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina Gwamnatin Jihar Katsina ta gabatar ma gwamnatin tarayya duk wasu tsare-tsaren amsar wutar lantarki mai amfani da iska da ke Lambar Rimi mai ƙarfin Mega 10MW. Mai baiwa gwamna shawara kan makamashi Dakta Hafiz Ibrahim, ya gana da wasu manyan jami'an gwamnatin tarayya da suka haɗa da babban sakataren ma'aikatar lantarki Mahmoud Mamman, da kuma Darakta Janar na hukumar kula da kayan gwamnati (Infrastructure Concession Regulatory Commission) Mista Jobson Ewalefoh, a cikin shirye-shiryen amsar wurin. Dakta Hafiz Ahmed, ya gabatar da tsarin da za'a gudanar da wurin akan shi na Special Purpose Vehicle (SPV), da…
