03
Aug
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Tsagin tsohuwar jam'iyyar All Nigeria Peoples Party wato ANPP da ke cikin babbar jam'iyyar APC da ke mulki a Nijeriya sun ce lallai ne a bar musu kujerar mataimakin shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2027, inda suka buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya yi watsi da buƙatar nemo wani daban. Tsagin ANPP ɗin sun ce su ne na biyu wajen ƙarfi a haɗakar da aka yi a shekarar 2013 da ta haifar da jam'iyyar APC, inda suka yi barazanar cewa yin watsi da su a tikitin takarar zaɓen 2027 zai iya tilasta musu su…
