03
Aug
Daga USMAN KAROFI a Abuja Kansilan lafiya na ƙaramar hukumar Dawakin Tofa, Hon. Haruna A. Ciroma, ya bayyana shugaban ƙaramar hukumar, Alhaji Anas Mukthtar Bello Danmaliki, a matsayin zakaran gwajin dafi daga cikin shugabannin ƙananan hukumomi 44 na Jihar Kano, sakamakon jajircewa da kishin al’ummar yankin a cikin wata sanarwa da ya fitar mai ɗauke da sa hannun Jamila Abdullahi Rijiyar Lemo. Ya yi wannan yabo ne yayin da tawagar jami’an lafiya daga ma’aikatar lafiya ta Jihar Kano ta kai ziyara babban asibitin Dawakin Tofa domin tantance buƙatun gyare-gyare da faɗaɗa ginin. A cewar Ciroma, ƙaramar hukumar ta buƙaci gwamnatin…
