26
Jul
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Shirin Abinci na Majalisar Dinkin Duniya (WFP) ya bayyana cewa daga ƙarshen watan Yuli, zai dakatar da tallafin gaggawa na abinci da kiwon lafiya ga mutum miliyan 1.3 a Arewa maso gabashin Nijeriya saboda ƙarancin kuɗi. Wannan na faruwa ne a daidai lokacin da tashe-tashen hankula ke ƙaruwa, kuma yunwa na kai matsayi mafi muni a tarihin aasar. WFP ya ce, kayan abinci da na kiwon lafiya sun ƙare gaba ɗaya, kuma rabon da ake yi yanzu shi ne na ƙarshe. Idan ba a samu tallafi cikin gaggawa ba, mutane da dama za su fuskanci yunwa,…
