Mazauna yankin Sabon Gari a birnin Kano sun kiɗeme sakamakon tashin bom da ya auku a yankin a safiyar Talata.
Yazuwa wallafa wannan bidiyon ba a tantance adadin mutanen da fashewar ta rutsa da su ba.