19
Jan
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Ƙungiyar Auduga ta ƙasa (NACOTAN) ta yi kira da a kafa majalisar auduga, masaƙu da tufafi (CTG) domin daidaita tsarin da ya dace. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da aka fitar ranar Talata a Abuja bayan wani taron ƙarawa juna sani na kwana ɗaya da ya ƙunshi manyan masu ruwa da tsaki inda aka tattauna kan manufofin CTG da aka gudanar a ranar 5 ga Afrilu. Sanarwar ta fito ne ta hannun Shugaban NACOTAN, Hamma Kwajaffa, shugaban ƙungiyar masu masana’anta ta Nijeriya, Samuel Oloruntoba da babban sakataren ƙungiyar auduga. Sauran waɗanda suka rattaba…
