11
Jan
Daga RABI'U SANUSI Kwamishinar Ma'aikatar Yawon buɗe ido da Raya Al'adu ta Jihar Kano, Hajiya Aisha Lawan Saji Rano ta bayyana cewa nan bada jimawa ba Gwamna Abba Kabir Yusuf zai gwangwaje marayu da yaran da suke da ƙarancin gata domin su kai ga gaci a rayuwarsu da kuma samun ilimi kamar kowane yaro. Hajiya Aisha Saji ta bayyana hakan ne lokacin da Kungiyar Mata ma su Yaƙin neman Ƴancin Matan da aka mutu aka barsu da Marayu (UBWA), reshen jihar Kano suka kai mata ziyara a ofishinta. Ta bayyana cewa duk nasarar da ake samu ta ta'allaƙa ne ta…
