08
Nov
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Babbar Kotun Jihar ta hana Babban Bankin Nijeriya (CBN) da Gwmanatin Tarayya riƙe kuɗaɗen ƙananan hukumomin jihar 44 na wata-wata. Kotun ta bayar da umarnin wucin gadin ne ga Gwamantin Tarayya da hukumominda ma’aikatunta, bayan ƙarar da ƙungiyar Ma’aikatan ƙananan Hukumomi ta Nijeriya (NULGE) da wasu masu kishin Jihar Kano. Alƙalin kotun, Mai Shari’a Ibrahim Musa Muhammad, ya ba da umarnin ne ga CBN da Hukumar Rabon Kuɗaɗen Shiga na Kasa da Kuma Akanta-Janar na Tarayya kan tabawa, rikewa ko jinkirin sakin kuɗaɗen kƙananan hukumomin na jihar Kano. Ya ba da umarnin ne kan…
