17
Aug
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yi watsi da buƙatar neman umarnin wucin gadi na hana masu zanga-zangar 'yan Nijeriya a ƙarƙashin dandamali daban-daban ci gaba da gudanar da zanga-zangar ta amfani da maudu'in #EndBadGovernanceInNigeria. Mai shari’a Peter Lifu ya yi watsi da buƙatar tsohon ɓangaren mai lamba FHC/ABS/CS/1149/2024, a ranar Litinin, 12 ga Agusta, 2024. Danladi Goje, Buky Abayomi, Adiza, da wasu mutane 13 ne suka shigar da ƙarar. Mai shari’a Lifu ya ce an kammala zanga-zangar wadda ta kasance wurin tattaunawa da jama’a a makon da ya gabata.…
