13
Jun
Daga MAHDI M. MUHAMMAD A yawan shiga yajin aikin ƙungiyoyin qwadago, Femi Falana (SAN) ya ce babu wata jiha da za ta ce ba za ta iya biyan mafi ƙarancin albashi ba biyo bayan cire tallafin da Gwamnatin Tarayya ta yi.Ya bayyana hakan ne a wata hira da gidan Talabijin na Channels TV Brief, inda ya ƙara da cewa gwamnati ba za ta iya hana 'yan ƙwadago shiga yajin aiki ba."Babu wata jiha a Nijeriya a yau da ba za ta iya biyan fiye da mafi qarancin albashi ba saboda gwamnati ta cire tallafin man fetur a shekarar da ta…
