11
Sep
(Ci gaba daga makon jiya) Daga MUKHTAR YAKUBU A satin da ya gabata, mun faro tattaunawa da fasihin marubuci da ya jima yana yi wa adabi hidima. Marubucin da ya fara rubuta littafin fasahar sadarwar cikin harshen Hausa. A tattaunawar makon jiya, ya yi mana bayanai da dama, tun daga yadda ya fara, har zuwa yadda ya zama cikakken marubuci, da kuma irin gudunmawar da ya bayar. A wannan makon, da yardar mai dukka, za mu fara da tambayar da muka kwana kanta, kafin wasu tambayoyin su biyo ba. MANHAJA: Ya kake ganin yadda matasan mu za su ci gajiyar…
