Siyasa

Kotu ta ayyana Alia a matsayin zaɓaɓɓen Gwamnan Binuwai

Kotu ta ayyana Alia a matsayin zaɓaɓɓen Gwamnan Binuwai

Kotun Sauraren Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Gwamnan Jihar Binuwai mai zamanta a Makurdi, ta tabbatar da Gwamna Hyacinth Alia na Jam'iyyar APC a matsayin zaɓaɓɓen gwamnan jihar. Kotun ta kuma yi watsi da ƙarar da Jam'iyyar PDP da ɗan takararta, Titus Uba, suka shigar inda suke ƙalubalabtar sakamakon zaɓen gwamnan jihar da ya gudana a ranar 18 ga Maris. Shugaban alƙalan kotun, Mai Shari'a Ibrahim Karaye, ya ce kotun ba ta da hurumin sauraren ƙarar kasancewar ƙorafe-ƙorafen da aka gabatar mata abu ne da ya shafi gabanin zaɓe kamar yadda yake ƙunshe a Sashe na 285 ns Dokar Zaɓe. Kotun ta ce…
Read More
Hukuncin Kotu: Za mu ƙwato ‘yancinmu a Kotun Ɗaukaka Ƙara – Gwamna Yusuf

Hukuncin Kotu: Za mu ƙwato ‘yancinmu a Kotun Ɗaukaka Ƙara – Gwamna Yusuf

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce za su ɗukaka ƙara domin ƙwato 'yancensu. Kszalika, yi kira ga al'ummar jihar da a zauna lafiya, tare da shan alwashin zai yi amfani da hanyar shari'a wajen maido da nasarar da aka ƙwace masa. Manhaja ta rawaito a Larabar da ta gabata Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen Gwamnan Kano ta yanke hukunci kan shari'ar da ke gabanta inda ta ce Yusuf Gawuna ne zaɓaɓɓen Gwamnan Kano amma ba Yusuf Kabir ba. Kotun ta bada umarnin a janye shaidar lashe zaɓen da aka bai wa Abba Kabir na Jam'iyyar NNPP sannan a miƙa…
Read More
Da Ɗumi-ɗumi: Kotu ta ce Yusuf Gawuna ne zaɓaɓɓen Gwamnan Kano

Da Ɗumi-ɗumi: Kotu ta ce Yusuf Gawuna ne zaɓaɓɓen Gwamnan Kano

Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen Gwamna a Kano, ta tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jam'iyyar NNPP sannan ta ayyana Yusuf Gawuna na Jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar da aka guda a ranar 18 ga Maris. Bayan kammala zaɓe Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ayyana Yusuf Kabir a matsayin wanda ya lashe zaɓen. Yayin da ɗan takarar APC, Nasir Gawuna, ya taya Kabir ɗin murnar lashe zaɓen ita kuwa jam'iyyarsa ta APC garzayawa kotu ta yi don ƙalubalantar sakamakon zaɓen. Yayin zaman yanke hukuncin da kotun ta yi a ranar Laraba, alƙalan kotun sun ba…
Read More
Atiku ya ɗaukaka ƙara kan hukuncin Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓe

Atiku ya ɗaukaka ƙara kan hukuncin Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓe

Ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP a babban zaɓen 2023, Abubakar Atiku, ya garzaya Kotun Ƙoli don kotun ta yi watsi da hukuncin da Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa ta yanke a ranar 6 ga Satumba. A hukuncin da ta yanke, Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen ta ce Bola Ahmed Tinubu shi ne wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasa a babban zaɓen da ya gabata. Sai dai, Atiku ya ce kotun ta tafka kuskure a hukuncin da ta yanke ranar Talata ƙarƙashin jagorancin Mai Shari'a Haruna Simon Tsammani. Ƙarar da Atiku ya ɗaukaka ta hannun babban lauyansa, Chief Chris…
Read More
Shari’ar Gwamnan Kano: Kotu ta ayyana ranar da za ta yanke hukunci

Shari’ar Gwamnan Kano: Kotu ta ayyana ranar da za ta yanke hukunci

Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen Gwamnan Kano ta ayyana ranar Laraba ta wannan mako a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan shari'ar da ke gabanta inda Jam'iyyar APC ke ƙalubalantar nasarar da Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jam'iyyar NNPP ya samu a zaɓen gwamnan jihar da ya gabata. A ranar Litinin da ta gabata Kotun ta sanar da ranar da za ta yanke hukuncin cikin sanarwar da ta aike wa ɓangarorin da shari'ar ta shafa. Sakataren lauyoyin NNPP, Barrister Bashir T/Wurzici, ya tabbatar wa Jaidar Daily Trust da hakan, yana mai cewa lallai an miƙa wa tawagar lauyoyi takardar…
Read More
Kotu ta tabbatar da nasarar zaɓen Gwamnan Zamfara

Kotu ta tabbatar da nasarar zaɓen Gwamnan Zamfara

Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen Jihar Zamfara, ta tabbatar da nasarar da Gwamnan Jihar, Dauda Lawal ya samu a babban zaɓen da ya gabata. Mai magana da yawun Gwamnan, Sulaiman Bala Idris ne ya bayyana haka cikin sanarwar da ya fitar ranar Litinin. Bala Idris ya bayyana hukuncin da kotun ta yanke a matsayin tabbatar da zaɓin al'ummar jihar ta Zamfara. Dauda Lawal ya zama gwamnan Zamfara ne biyo bayan nasarar da ya samu a zaɓen gwamnan jihar da ya gudana a watan Maris da ya gabata, inda ya ɗaɗa gwamana mai ci na wancan lokaci da ƙasa. “Ba da jimawa…
Read More
NNPP ta buƙaci INEC ta dakatar da shirin Kwankwasiyya na yi wa jam’iyyar kwaskwarima

NNPP ta buƙaci INEC ta dakatar da shirin Kwankwasiyya na yi wa jam’iyyar kwaskwarima

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Jam’iyyar NNPP ta rubutawa Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), inda ta buƙaci hukumar ta dakatar da shirin da wasu ƙungiyoyi ke yi na sauya tambarin jam’iyyar. Jam’iyyar ta kuma rubuta wa Sanata Rabiu Kwankwaso, ɗan takararta na shugaban ƙasa a 2023, domin ya kawo ƙarshen yarjejeniyar da ta shigar da ƙungiyar Kwankwasiyya cikin al'amuran jam'iyyar a zaɓen 2023. Wasiqun da Peter Ogah, lauyan jam’iyyar ne ya rubuta wa INEC da Kwankwaso ya sanya wa hannu kuma aka miƙa wa manema labarai ranar Laraba a Legas. Wasiƙar zuwa ga INEC tana ɗauke da taken:…
Read More
PDP ta zargi gwamnatin Kebbi da almubazzarancin Biliyan N20 cikin kwana 100

PDP ta zargi gwamnatin Kebbi da almubazzarancin Biliyan N20 cikin kwana 100

Daga JAMIL GULMA a Kebbi  Jam'iyyar PDP ta adawa a Jihar Kebbi ta zargi gwamnatin jihar ta Kebbi da almubazzaranci da zunzurutun kuɗi har Naira billiyan ashirin a cikin kwanaki 100 kacal. Alhaji Usman Bello Suru shugaban jam'iyyar PDP ne ya bayyana haka a wata zantawa da manema labarai a garin Birnin Kebbi, yayin da gwamnatin ke gudanar da bikin cika kwanaki 100 da gwamnatin APC ta yi a kan mulki. Ya ce ta yaya gwamanti za ta kashe har Naira billiyan 20 wajen gyaran babban birnin jihar kaɗai ba tare da la'akari da irin yadda yanayin al'umma ya ke…
Read More
Kotu ta ƙwace kujerar ɗan majalisa daga hannun NNPP ta bai wa APC a Kano

Kotu ta ƙwace kujerar ɗan majalisa daga hannun NNPP ta bai wa APC a Kano

Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓe a Jihar Kano ta tsige Yusuf Umar Datti na Jam'iyyar NNPP a matsayin zaɓaɓɓen ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Kura/Madobi/Garun Malam a jihar. Bayan tsige Datti daga kujerar ɗan majalisa tmda ta yi, kotun ta ayya abokin hamayyarsa na jam'iyyar APC, Musa Ilyasu Kwankwaso, a matsayin wanda ya lashe zaɓe. Kotun ta yanke wannan hukuncin ne bayan da ta kama Datti da laifin ƙin ajiye aikin gwamnati a tsakanin kwana 30 kafin shiga zaɓe kamara yadda doka ta tanada. Kafin shiga zaɓen, ɗan siyasar ma'aikaci ne a Jami'ar Bayero ta Kano. Kazalika, Alƙali Azingbe ya ce…
Read More