Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ne ya sanar da hakan a wani taron maneman labarai da ya yi a fadar gwamnati da ke Kano.
Da Ɗumi-ɗumi: An mayar da Sunusi Lamido kan kujerar Sarkin Kano
![](https://manhaja.blueprint.ng/wp-content/uploads/2024/05/InShot_20240523_172554180-800x500.jpg)
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ne ya sanar da hakan a wani taron maneman labarai da ya yi a fadar gwamnati da ke Kano.