Daga SANI MAIKATANGA
A daidai lokacin da mutane ke ƙoƙarin haramar koma wa gidajen su a yau Talata 6 ga Augusta, 2024, sai Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ƙara wa’adin lokutan da ta bayar daga ƙarfe 8 na safe zuwa ƙarfe 2 na rana, inda ya koma ƙarfe 6 na safe zuwa Ƙarfe 6 na yamma.
Hoto: Sani Maikatanga



