Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya kira muhimmin taro a ranar Laraba in yake tattauna da Ƙungiyar Gwamnoni.
Ganawar ta haɗa da duka gwamnonin jihohi 36 inda suka haɗu a zauren Majalisar Zartarwa da ke Fadar Shugaban Ƙasa a Abuja.
Karin bayani na tafe…