Ƙungiyar Tsofaffin Ɗaliban Jami’ar Bayero ta zaɓi sababbin shugabanni

Manhaja logo

Daga WAKILINMU

A kokarin ganin sun ciyar da Jami’ar Bayero da ke Kano gaba, a ranar 16 ga watan Disambar nan na 2023 ne ƙungiyar tsofaffin daliban Jami’ar da suka ci moriyar ta suka zabi sababbin shugabannin da za su tafiyar da kungiyar.

Kungiyar ta ‘BUK Alumni Association BUKAA’ ta zavi sababbin shugabannin n, inda aka zabi Alhaji Shu’aibu Idris Miqati a matsayin shugaba na kasa, wanda ya guda a harabar makarantar da ke Kano.

Wadanda aka zaɓa ɗin su ne;

  1. Shugaba – Alhaji Shuaibu Idris Mikati
  2. Mataimakin shugaba na I – Aare Akinwumi Akinyemi
  3. Mataimakin shugaba na II – Ahmed Abdulaadir Firdaus
  4. Sakatare Janar- Alhaji Salisu Indabawa
  5. Mataimakin Janar Sakatare na I – Ma’aruf Zakariya
  6. Mataimakin Janar Sakatare na II -Mairo D Suleiman
  7. Sakataren Kudi – Safiya Stephanie Musa
  8. Mai binciken kudi – Amb. Adamu Babangida
  9. Ma’ajin Kungiya – Lawal Ali Gujungu
  10. Mai kula da jin dadi da walwala – Mustapha A. Dawaki
  11. Mai bayar da shawara a kan harkokin shari’a – Barr. Saidu Tudunwada
  12. Sakataren yada labarai – Mukhtar Zubairu Surajo
  13. Dr. Bala Muhammad – Wakilin Kungiya daga yankin Arewa maso Yamma.
  14. Alhaji Ibrahim Idris Danisan Fika – Wakilin kungiyar daga yankin Arewa maso Gabas
  15. Aliyu Emu Yusuf – Wakilin kungiyar daga yankin Arewa ta tsakiya.
  16. Joseph Adewale Rannaiye – Wakilin kungiyar daga yankin Kudu maso Yamma
  17. Olorogun Oyibo Adejero Mohammed – Wakilin kungiyar daga yankin Kudu maso Kudu.
  18. Lawrence Juwah – Wakilin kungiyar daga yankin Kudu maso Gabas.