KasuwanciYadda gobara ta ci kasuwar Karmo a Abuja EditorJuly 7, 2021 Spread the love An samu aukuwar gobara a Talatar da ta gabata da daddare a kasuwar Karmo da ke Abuja, inda gobarar ta laƙume kayayyaki na maƙudan kuɗaɗe. Bayanai daga kasuwar sun nuna matsalar wutar lantarki ne ta haddasa gobarar.