Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya karɓi baƙuncin Mataimakin Shugaban Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa kuma Firam Ministan Dubai, Sheikh Mohammed Bin Rashid Al Maktoum, yayin da ya kai ziyarar gani da ido a rumfar Nijeriya a wajen baje kolin da ke ci gaba da gudana a Ƙasar Dubai.
BIDIYO: Shugaban Dubai ya ziyarci rumfar Nijeriya a wajen baje kolin EXPO2020
