Skip to content
Friday, June 26
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Siyasa
  • Da Ɗumi-ɗumi: Sanata Hassan Nasiha ya zama sabon Mataimakin Gwamnan Zamfara
Siyasa

Da Ɗumi-ɗumi: Sanata Hassan Nasiha ya zama sabon Mataimakin Gwamnan Zamfara

EditorFebruary 23, 2022
Spread the love

Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, ta rantsar da Sanata Hassan Nasiha a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar.

Wannan na zuwa ne jim kaɗan bayan da Majalisar ta tsige Mahdi Aliyu Gusau daga kujerarsa ta mataimakin gwamnan jihar.

Sanata Hassan Nasiha shi ne tsohon shugaban riko na jam’iyyar APC a Zamfara.

By Editor
Previous PostDa ɗumi-ɗumi: Majalisar Dokokin Zamfara ta tsige Mataimakin Gwamnan Jihar, Mahdi Aliyu Gusau
Next PostSin na zage damtse wajen samar da isasshen hatsi da kauce wa sake tsunduma ƙangin talauci

Sababbin Labarai

  • Kisan Maraban Jos da hatsarin al’adar ɗaukar doka a hannu
  • Yadda gwamnoni ke shiriritar da fafutukar Tinubu ta ’yancin ƙananan hukumomi
  • Gwamna Zulum ya bada umarnin rufe mafi girman sansanin ’yan gudun hijira a Bama
  • Sabuwar ƙungiyar ta’addanci ta ‘Sai Malam’ ta ɓulla a Kebbi
  • ‘Yan bindiga sun kashe mutane bakwai a Katsina
  • Ƙudirin dokar ’yan sandan jihohi: Muhimman abubuwan da Majalisar Dattawa ta amincewa
  • Gwamnatin Katsina ta bada aikin gina cibiyar samar da ruwan sha 66
  • CBN ya umarci a riƙe asusun da aka alaƙanta da ayyukan ta’addanci a Nijeriya
  • An ceto mutum 10 bayan ruftawar gini a Legas
  • Adadin mamatan girgizar ƙasar Venezuela ya kai 164 yayin da ake ci gaba da ceto waɗanda suka tsira

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Kisan Maraban Jos da hatsarin al’adar ɗaukar doka a hannu

Kisan Maraban Jos da hatsarin al’adar ɗaukar doka a hannu

June 26, 2026
Yadda gwamnoni ke shiriritar da fafutukar Tinubu ta ’yancin ƙananan hukumomi

Yadda gwamnoni ke shiriritar da fafutukar Tinubu ta ’yancin ƙananan hukumomi

June 26, 2026
Gwamna Zulum ya bada umarnin rufe mafi girman sansanin ’yan gudun hijira a Bama

Gwamna Zulum ya bada umarnin rufe mafi girman sansanin ’yan gudun hijira a Bama

June 26, 2026
Sabuwar ƙungiyar ta’addanci ta ‘Sai Malam’ ta ɓulla a Kebbi

Sabuwar ƙungiyar ta’addanci ta ‘Sai Malam’ ta ɓulla a Kebbi

June 26, 2026
‘Yan bindiga sun kashe mutane bakwai a Katsina

‘Yan bindiga sun kashe mutane bakwai a Katsina

June 26, 2026

Bangarori

  • Adabi (346)
  • ()
  • Babban Labari (652)
  • Kasashen Waje (1468)
  • Kasuwanci (533)
  • ()
  • Labarai (16581)
  • Mata A Yau (364)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)